Ish 23:17 HAU

17 Bayan shekara saba'in ɗin, Ubangiji zai bar Taya ta koma a kan cinikinta na dā, za ta ba da kanta ijara ga dukan mulkokin duniya.

Karanta cikakken babi Ish 23

gani Ish 23:17 a cikin mahallin