Ish 26:18 HAU

18 Muna shan azaba da wahala,Amma ba abin da muka haifa.Ba mu ciwo wa ƙasarmu nasara ba,Ba abin da muka kammala!

Karanta cikakken babi Ish 26

gani Ish 26:18 a cikin mahallin