Ish 26:19 HAU

19 Mutanenmu da suka mutu za su sāke rayuwa!Jikunansu za su sāke rayuwa!Dukan waɗanda suke kwance cikin kaburburansuZa su farka, su yi waƙa don farin ciki!Kamar laimar raɓa wanda yake wartsakar da duniya,Haka Ubangiji zai rayar da waɗanda suka daɗe da mutuwa.

Karanta cikakken babi Ish 26

gani Ish 26:19 a cikin mahallin