Ish 27:10 HAU

10 Birni mai garu ya zama kufai. An bar shi kamar jejin da ba kowa ciki. Ya zama wurin kiwon shanu, inda za su huta su yi kiwo.

Karanta cikakken babi Ish 27

gani Ish 27:10 a cikin mahallin