Ish 27:11 HAU

11 Rassan itatuwa sun bushe sun kakkarye, mata kuwa sun tattara, don su riƙa hura wuta da su. Da yake jama'a ba su gane kome ba, Allah Mahaliccinsu ba zai ji tausayinsu ba, ba zai nuna musu jinƙai ba.

Karanta cikakken babi Ish 27

gani Ish 27:11 a cikin mahallin