Ish 30:16 HAU

16 A maimakon haka sai kuka shirya ku tsere wa maƙiyanku a kan dawakai masu gudu. Daidai ne, tilas ku tsere! Tsammani kuke saurin gudun dawakanku ya isa, amma waɗanda za su fafare ku sun fi ku gudu!

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:16 a cikin mahallin