Ish 30:19 HAU

19 Ku jama'ar da suke zaune a Urushalima ba za ku ƙara yin kuka ba. Ubangiji mai juyayi ne, sa'ad da kuka yi kuka gare shi neman taimako, zai amsa muku.

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:19 a cikin mahallin