Ish 30:18 HAU

18 Duk da haka dai, Ubangiji yana jira ya yi muku alheri. A shirye yake ya yi muku jinƙai, domin a kullum yana aikata abin da yake daidai. Ta wurin dogara ga Ubangiji ake samun farin ciki.

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:18 a cikin mahallin