Ish 30:23 HAU

23 Duk lokacin da kuka shuka amfanin gonakinku, Ubangiji zai aiko da ruwan sama ya sa su girma, zai ba ku kaka mai albarka, shanunku kuma za su sami makiyaya wadatacciya.

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:23 a cikin mahallin