Ish 33:2 HAU

2 Ya Ubangiji, ka yi mana jinƙai. Muna sa zuciyarmu gare ka. Ka dinga kiyaye mu yau da gobe, ka kuma cece mu a lokatan wahala.

Karanta cikakken babi Ish 33

gani Ish 33:2 a cikin mahallin