Ish 33:6 HAU

6 zai kuma sa aminci cikin al'ummar. A koyaushe yakan kiyaye jama'arsa ya kuma ba su hikima da sani. Dukiyarsu mafi girma ita ce tsoron Ubangiji.

Karanta cikakken babi Ish 33

gani Ish 33:6 a cikin mahallin