Ish 34:3 HAU

3 Ba za a binne gawawwakinsu ba, amma za a bar su can, su ruɓe, su yi ɗoyi, duwatsu kuma za su yi ja wur da jini.

Karanta cikakken babi Ish 34

gani Ish 34:3 a cikin mahallin