Ish 34:4 HAU

4 Za a murtsuke rana, da wata, da taurari su zama ƙura. Sararin sama zai shuɗe kamar yadda ake naɗe littafi, taurari kuma su faɗo kamar yadda ganyaye suke karkaɗewa daga itacen inabi ko na ɓaure.

Karanta cikakken babi Ish 34

gani Ish 34:4 a cikin mahallin