Ish 37:31 HAU

31 Su da suka tsira daga al'ummar Yahuza za su yi lafiya kamar dashe-dashen da saiwoyinsu suka shiga da zurfi cikin ƙasa, suka kuma ba da amfani.

Karanta cikakken babi Ish 37

gani Ish 37:31 a cikin mahallin