3 “Ya Ubangiji, ka tuna, na bauta maka da aminci da biyayya, na kuma yi ƙoƙarin aikata abin da kake so in yi.” Sai ya fara kuka mai zafi.
Karanta cikakken babi Ish 38
gani Ish 38:3 a cikin mahallin