Ish 40:2 HAU

2 Ka ƙarfafa jama'ar Urushalima.Ka faɗa musu sun sha wahala, ta isa,Yanzu kuwa an gafarta musu zunubansu.Na yi musu cikakken hukunci saboda dukan zunubansu.”

Karanta cikakken babi Ish 40

gani Ish 40:2 a cikin mahallin