Ish 40:20 HAU

20 Mutum wanda bai isa samun azurfa ko zinariya ba,Yakan zaɓi itacen da ba zai ruɓe ba.Yana neman gwanin sassaƙaDomin ya yi masa siffa wadda ba za ta fāɗi ba.

Karanta cikakken babi Ish 40

gani Ish 40:20 a cikin mahallin