21 Ashe, ba ka sani ba? Ashe, ba ka ji ba?Ashe, ba a faɗa maka ba tuntuni?Ashe, ba ka ji yadda aka fara duniya ba?
Karanta cikakken babi Ish 40
gani Ish 40:21 a cikin mahallin