Ish 40:8 HAU

8 Hakika ciyawa takan bushe, furanni kuwa su yi yaushi,Amma maganar Allah ba za ta taɓa faɗuwa ba!”

Karanta cikakken babi Ish 40

gani Ish 40:8 a cikin mahallin