Ish 40:9 HAU

9 Ki haura a kan dutse mai tsayi, ke Urushalima,Ki faɗi albishir!Ki yi kira da babbar murya, ya Sihiyona,Ki faɗi albishir!Yi magana da ƙarfi, kada kuwa ki ji tsoro.Ki faɗa wa garuruwan Yahuza,Cewa Allahnsu yana zuwa!

Karanta cikakken babi Ish 40

gani Ish 40:9 a cikin mahallin