15 Zan sa ku zama kamar abin sussuka,Wanda yake sabo, mai kaushi, mai tsini.Za ku sussuke duwatsu ku lalatar da su,Za a marmashe tuddai kamar ƙura.
Karanta cikakken babi Ish 41
gani Ish 41:15 a cikin mahallin