Ish 42:1 HAU

1 Ubangiji ya ce,“Ga bawana, wanda na ƙarfafa,Wanda na zaɓa, wanda nake jin daɗinsa.Na cika shi da ikona,Zai kuwa kawo shari'ar gaskiya ga dukan al'ummai.

Karanta cikakken babi Ish 42

gani Ish 42:1 a cikin mahallin