6 “Ni Ubangiji, na kira ka, na kuma ba ka ikoDomin ka ga ana aikata gaskiya a duniya.Ta wurinka zan yi wa dukan mutane alkawari,Ta wurinka zan kawo haske ga al'ummai.
Karanta cikakken babi Ish 42
gani Ish 42:6 a cikin mahallin