Ish 42:5 HAU

5 Allah ya halicci sammai ya kuma shimfiɗa su,Ya yi duniya, da dukan masu rai nata,Ya ba da rai da numfashi ga dukan mutanenta.Yanzu kuwa Ubangiji Allah ya ce wa bawansa,

Karanta cikakken babi Ish 42

gani Ish 42:5 a cikin mahallin