Ish 43:13 HAU

13 Ni ne Allah, haka kuwa nake tutur,Ba wanda zai iya tserewa daga ikona,Ba mai iya sāke abin da na riga na yi.”

Karanta cikakken babi Ish 43

gani Ish 43:13 a cikin mahallin