17 Sauran itacen ya mai da shi gunki. Yana rusunawa ya yi masa sujada. Yana addu'a gare shi yana cewa, “Kai ne Allahna, ka cece ni!”
Karanta cikakken babi Ish 44
gani Ish 44:17 a cikin mahallin