Ish 44:16 HAU

16 Yakan hura wuta da wani sashi domin ya gasa nama, ya ci, ya ƙoshi. Ya ji ɗumi ya ce, “Kai, ɗumi da daɗi, wutar tana da kyau!”

Karanta cikakken babi Ish 44

gani Ish 44:16 a cikin mahallin