Ish 46:7 HAU

7 Suka ɗauke shi a kafaɗunsu su tafi da shi,Suna ajiyewa a wani wuri, ya yi ta tsayawa a can,Ba ya iya motsawa daga inda yake.Idan wani ya yi addu'a gare shi, ba zai iya amsawa ba,Ko ya cece shi daga bala'i.

Karanta cikakken babi Ish 46

gani Ish 46:7 a cikin mahallin