Ish 47:10 HAU

10 “Kin amince da kanki cikin muguntarki,Kina tsammani ba wanda yake ganinki.Hikimarki da saninki suka sa kika ɓata,Kika kuwa ce da kanki, ‘Ni ce Allah,Ba mai kama da ni!’

Karanta cikakken babi Ish 47

gani Ish 47:10 a cikin mahallin