Ish 47:11 HAU

11 Duk da haka bala'i zai auko miki,Ba ɗaya daga cikin sihirinki da zai tsai da shi ba,Lalacewa za ta auko a kanki farat ɗaya,Lalacewar da ba ki taɓa ko mafarkinta ba!

Karanta cikakken babi Ish 47

gani Ish 47:11 a cikin mahallin