Ish 48:2 HAU

2 Amma duk da haka kuna fāriya, da cewaKu ne mazaunan birni mai tsarki,Kuna kuma dogara ga Allah na Isra'ila,Wanda sunansa Ubangiji, Mai Runduna.

Karanta cikakken babi Ish 48

gani Ish 48:2 a cikin mahallin