Ish 50:10 HAU

10 Ku duka da kuke tsoron Ubangiji,Kuna kuma biyayya da kalmomin bawansa,Zai yiwu hanyar da kuke bi ta yi duhu ƙwarai,Amma ku dogara ga Ubangiji, ku jingina ga Allahnku.

Karanta cikakken babi Ish 50

gani Ish 50:10 a cikin mahallin