Ish 50:9 HAU

9 Ubangiji kansa zai kāre ni,Wa zai iya tabbatar da ni mai laifi ne?Dukan waɗanda suke sarana za su shuɗe,Za su shuɗe kamar tufar da asu ya cinye!

Karanta cikakken babi Ish 50

gani Ish 50:9 a cikin mahallin