1 Ubangiji ya ce,“Ku kasa kunne gare ni, ku da kuke so a cece ku,Ku da kuka zo gare ni neman taimako.Ku yi tunanin dutse inda kuka fito,Da mahaƙar duwatsu inda kuka fito.
Karanta cikakken babi Ish 51
gani Ish 51:1 a cikin mahallin