Ish 51:11 HAU

11 Su waɗanda ka fansaZa su kai Urushalima da farin ciki,Da waƙa, da sowa ta murna.Za su yi ta murna har abada,Ba sauran baƙin ciki ko ɓacin zuciya har abada.

Karanta cikakken babi Ish 51

gani Ish 51:11 a cikin mahallin