Ish 51:8 HAU

8 Irin waɗannan mutane za su shuɗe kamar tufar da asu ya cinye!Amma ceton da zan kawo zai dawwama har abada,Nasarata za ta kasance har abada abadin.”

Karanta cikakken babi Ish 51

gani Ish 51:8 a cikin mahallin