Ish 51:9 HAU

9 Ya Ubangiji, ka tashi, ka taimake mu!Ka nuna ikonka, ka cece mu,Ka nuna ikonka kamar yadda ka yi a dā.Kai ne ka daddatse dodon ruwa, wato Rahab.

Karanta cikakken babi Ish 51

gani Ish 51:9 a cikin mahallin