Ish 53:4 HAU

4 Amma ya daure da wahala wadda a ainihi tamu ce,Raɗaɗin da ya kamata mu ne za mu sha shi.Mu kuwa muna tsammani wahalarsaHukunci ne Allah yake yi masa.

Karanta cikakken babi Ish 53

gani Ish 53:4 a cikin mahallin