Ish 53:7 HAU

7 Aka ƙware shi ba tausayi,Amma ya karɓa da tawali'u,Bai ko ce uffan ba.Kamar ɗan rago wanda ake shirin yankawa,Kamar tunkiya wadda ake shirin yi wa sausaya,Bai ko ce uffan ba.

Karanta cikakken babi Ish 53

gani Ish 53:7 a cikin mahallin