Ish 54:11 HAU

11 Ubangiji ya ce,“Ya Urushalima, mai shan wahala, birnin da yake cikin halin ƙaƙa naka yi,Ba ki da wanda zai ta'azantar da ke.Zan sake gina harsashinki da duwatsu masu daraja.

Karanta cikakken babi Ish 54

gani Ish 54:11 a cikin mahallin