3 Za ki faɗaɗa kan iyakar ƙasarki a kowane gefe,Jama'arki za su karɓi ƙasarsuWadda al'ummai suke mallaka yanzu,Biranen da aka bari ba kowa, za su cika da mutane.
Karanta cikakken babi Ish 54
gani Ish 54:3 a cikin mahallin