4 Kada ki ji tsoro, ba za a ƙara kunyatar da ke ba,Ba kuwa za a ƙasƙantar da ke ba.Za ki manta da rashin amincinki irin na matar ƙuruciya,Za ki manta da matsanancin kaɗaicinki,Mai kama da na gwauruwa.
Karanta cikakken babi Ish 54
gani Ish 54:4 a cikin mahallin