Ish 56:1 HAU

1 Ga jawabin da Ubangiji ya yi, “Ku kiyaye gaskiya ku yi adalci, gama cetona yana zuwa nan da nan, za a kuwa bayyana adalcina.

Karanta cikakken babi Ish 56

gani Ish 56:1 a cikin mahallin