Ish 55:13 HAU

13 Itacen fir zai tsiro a wurin da sarƙaƙƙiya take yanzu,Itacen ci-zaƙi zai tsiro a maimakon ƙayayuwa.Wannan zai zama alamar da za ta kasance har abada,Matuni ne na abin da ni, Ubangiji, na yi.”

Karanta cikakken babi Ish 55

gani Ish 55:13 a cikin mahallin