Ish 59:4 HAU

4 Ba wanda yake kai ƙara ta gaskiya, ba wanda yake yanke shari'a da adalci. Kuna dogara ga shaidar ƙarya, kuna faɗar ƙarya, kuna ɗaukar ciki na ɓarna, ku haifi mugunta.

Karanta cikakken babi Ish 59

gani Ish 59:4 a cikin mahallin