Ish 6:9 HAU

9 Saboda haka sai ya ce mini in tafi in faɗa wa jama'a wannan jawabi cewa, “Kome yawan kasa kunne da za ku yi, ba za ku fahimta ba. Kome yawan dubawar da za ku yi, ba za ku san abin da yake faruwa ba.”

Karanta cikakken babi Ish 6

gani Ish 6:9 a cikin mahallin