Ish 65:11 HAU

11 “Amma ba haka zai zama ba, ga ku da kuka rabu da ni, ku waɗanda kuka yi watsi da Sihiyona, tsattsarkan dutsena, kuka yi sujada ga Gad da Meni, wato allolin sa'a da na ƙaddara.

Karanta cikakken babi Ish 65

gani Ish 65:11 a cikin mahallin