10 Za su yi mini sujada, za su kai tumakinsu da shanunsu wurin kiwo a kwarin Sharon a wajen yamma, da kuma a kwarin Akor a wajen gabas.
Karanta cikakken babi Ish 65
gani Ish 65:10 a cikin mahallin