Ish 65:9 HAU

9 Zan sa wa Isra'ilawa waɗanda suke na kabilar Yahuza albarka, zuriyarsu kuma za su mallaki ƙasata da duwatsuna. Zaɓaɓɓun mutanena waɗanda suke bauta mini za su zauna a can.

Karanta cikakken babi Ish 65

gani Ish 65:9 a cikin mahallin