2 Kullum ina a shirye domin in marabci waɗannan mutane, waɗanda saboda taurinkansu suka yi ta aikata abin da ba daidai ba, suka bi hanyoyin kansu.
Karanta cikakken babi Ish 65
gani Ish 65:2 a cikin mahallin